Loading the player...

Turkiya na korar yan Syria daga kasarta

  • ***A Kasar Turkiyya- ana tasa-keyar dubban 'yan gudun hijrar zuwa gida Syria.
    ***'Yan ciranin da suka rasa-nayi kusan makonni uku, a cikin wani jirgin ruwan da aka ceto a Tekun Bahar Rum, sun yi kokarin yin iyo zuwa Italiya.
    ***Wata babbar tauraruwar fim a Pakistan Mehwish Hayat, ta shiga wata gasar Kurket ta mata a nan Burtaniya

    Category : Люди и блоги

    #turkiya#na#korar#yan#syria#daga#kasarta

    0 Comments and 0 replies
arrow_drop_up